Allahu Akbar Wata Shahararriyar Yar Fim a Kasar Ghana ta Karbi Addinin Musulunci Masha’Allah

Allahu Akbar Wata Shahararriyar Yar Fim a Kasar Ghana ta Karbi Addinin Musulunci Masha’Allah

Fitacciyar Yar Fim ta kasar Ghana Rosemond Alade Brown wacce akafi sani da Akuapem Poloo, ta karbi addinin Musulunci a ranar jiya Talata, 9 ga watan Agusta, bayan ta yi kalmar shahada tare da kadaita Allah.

Jarumar itace wacce wallafa wannan labarin a shafinta na Instagram inda tayi Hamdala da godia ga ubangiji akan wannan ni’ima da yayi mata, sannan tayi godia ga wasu limamai da sauran alumma musulmi.

 

Wannan shine abinda ta wallafa a Shafin nata.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button