Ashe Wannan Abun Kunyar Da Maimuna Ta Tafka Shine Yayi Solar mutuwar Auran Ta

Ashe Wannan Abun Kunyar Da Maimuna Ta Tafka Shine Yayi Solar mutuwar Auran Ta

Kamar yadda kuka sani a kwanaki baya ne ake ta rade rade mutuwar auren jarumin kannywood kuma mawaki ado gwanja da matarsa maimuna

 

Sai dai a iya bincikemu akan lamarin mu gano zance kazan kureje domin koda ado gwanja din anyi tattauna dashi ya bayyana cewar yana nan daram da matarsa lafiya, haka zalika itama maimuna ta bayyana cewa mijinta bai sakaita ba.

 

Saide a kamar yadda aka saba ana daukar hota yayin da ake murna ranar zagayowar haihuwa inda maimuna ta saki wani bidiyan kamar ba matar aure tana mai nuna murna ranar zagayowar haihuwar tata kamar yadda zakuga bidiyan anan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button