Hotunan Mawaki Dauda Kahutu Rarara tare da Mahaifiyar shi da kuma iyalan shi

Hotunan Mawaki Dauda Kahutu Rarara tare da Mahaifiyar shi da kuma iyalan shi

Tun bayan da mawaki Dauda Kahutu Rarara ya wallafa hotunan shi tare da Mahaifiyar shi a shafinsa na sada zumunta a karon farko ya sami addu’o’i da kuma fatan gamawa lafiya.

 

Mawakin bai taba dora hoton iyayen nashi ba da kuma Iyalan shi sai a wannan karon wanda hakan yayi matukar samun fatan Alkairi daga magoya baya sosai.

 

Ga hotunan anan kasa:

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button