Innalillahi wa inna ilaihir raju’un Allah Yayiwa Maryam Lawan Rasuwa Yau, Gobe Goben Nan Daurin Auren ta.

Innalillahi wa inna ilaihir raju’un Allah Yayiwa Maryam Lawan Rasuwa Yau, Gobe Goben Nan Daurin Auren ta.

 

Kana Taka Allah Na Tashi, Ubangiji Allah Ya Jikanta Ya Gafarta Mata Amin.

 

Kushiga Nan 👇👇👇👇👇 Dan Yin Kallo

Allahu Akbar: Rai bakon duniya wata Amarya ta rasa ranta ana saira kwana 15 bikin ta.

Wannan labari na mutuwar Rukayya Amarya ya faru ne a jihar Bauchi wanda jama’a da dama suka shiga damuwa

Kana taka Allah na tasa ta Allah itace gaskiya, Hakika wannan labari ne mai taba zuciya na wata Amarya mai suna Rukayya Ana tsaka da shirye shiryen bikin ta.

 

Hakika duk mai rai mamaci ne kuma babu wanda yasan loakcin mutuwar sa haka kuma babu wanda yasa mene zai sanadiyar ajalin sa, Wannan wani ili mine da Allah shi kadai ya baiwa kansa sani.

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button