Masha Allah: Ali Nuhu Ya Fitar wa da Yar Sa Fatima Mijin dazata Aura Yanzu Kalli Video….

DaDumiDuminsa: Fatima Ali Nuhu Tafitar da Mijin dazata Aura Ne Shin Mene Gaskiya Akan Wannan Lamari Da Gaske Tafitar da Mijin Ko aa.

 

Yanzu Muka Samu Wani Labari Akan Cewa Jaruma Fatima Yar Gidan Sarki Ali Nuhu Ta Fitar da Mijin dazata Aura Inda Jama’a Dadama Yanzu Haka Suna Nan Suna Taya’ta Murna da Farin Ciki Na Wannan Lamari.

 

Fatima Ali Nuhu Tana Daya Daga Cikin Jarumai Kana’na Dasuke Taka Muhimmiyar Rawar Gani A Wannan Masana’anta Ta Kannywood.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button