Masha Allah` Bidiyon Yadda Wani Tsoho Mai Kimanin Shekaru 104 Yake Rera Karatun Alqur’ani Mai Girma Yanzu Kalli Video…

Masha Allah` Bidiyon Yadda Wani Tsoho Mai Kimanin Shekaru 104 Yake Rera Karatun Alqur’ani Mai Girma Yanzu Kalli Video…

AMFANIN AUREN MACE ME ILIMIN ADDINI TARE DA AIKI DASHI:

👇👇

1: a lokacinda ka fita nema domin neman rufin asirinku daga gurin UBANGIJI SWT,ita kuma a lokacin zata tsayu akan “yayanka dan kada su aikata ba daidai ba a cikin gida ko a cikin anguwa

 

2: so baya hanata ganin laifin ɗanta bare ta kasa hukunta shi ko kuma taji haushi in an hukunta shi

 

3: tana fahimtar kuskurenta cikin sauqi idan mijinta yace mata tayi masa laifi

 

4: tana maida dangin miji danginta cikin kyakkyawar manufa

 

5: bata da qure hali,bare ta gundiri mijinta

 

6: tana iya temakon mijinta da kuɗinta ba tareda ta lissafa masa su a matsayin bashi ba dan neman yardar ALLAH SWT

 

7: canjin yanayi daga mijinta baya sawa ta sauyawa mijinta nata

 

8: takan kar6i laifi har a cikin abinda itace da gaskiya

 

9: zata raya maka gidanka da karatun alqur’ani

 

10: rayuwa da ita zesa ka zamto me yawan biyaiya ga ALLAH SWT da kwaɗayin rahamarsa

Wannan yana cikin amfaninda ake samu a cikin auren mace me addini,shi yasa nake cewa”morewa aure bashida alaqa da auren ‘yar gidan wane ko wance,yanada alaqa ne da kyawun addininta”

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button