MASHA ALLAH: Yanzu Anyiwa Sarki Sunusi Lamido Sunusi Haihuwa Kalli Video…

MASHA ALLAH: Yanzu Anyiwa Sarki Sunusi Lamido Sunusi Haihuwa Kalli Video…

Tsohon sarkin Kano Maimartaba Sunusi Lamido Sunusi shi da matarsa ta hudu Hajiya Sa’adatu Barkindo sun yi murnar samun karuwar ‘ya mace.

 

 

 

Bayan haifar yarinyar an saka wa mata suna Zainab (Khausar).

 

 

 

Tsohon sarkin ya auri Sa’adatu, diyar Barkindo Aliyu Mustapha, Lamidon Adamawa a shekarar 2015 lokacin yana sarkin Kano.

 

 

 

Sun haifi ɗansu na farko tare a ranar 5 ga Mayu, 2020.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button