Masha’Allah Jaruma Maryam Ceeter Da Angonta Sun Har Sun Isa Kasa Mai Tsarki Domin Ibada da Godia ga Ubangiji

Masha’Allah Jaruma Maryam Ceeter Da Angonta Sun Har Sun Isa Kasa Mai Tsarki Domin Ibada da Godia ga Ubangiji

Labari DaDumiDuminsa; Ana Zargin Jarumar Kannywood Maryam Abubakar Tayi Aure Shin Mene Gaskiya Akan Wannan Lamari.

 

Jarumar Kannywood Maryam Abubakar Tasaki Wasu Zafafan Hotunan Ta da Sukai Matukar Jawo Mata Magana Inda Jama’a Suka Fara Tunanin Ko Tayi Aure Ne.

 

 

Sai dai Kuma Bayan Mun Bibiyi Wannan Lamari Sai Muka Gano Cewa Wannan Lamari Ba Haka Yake Ba Wato dai Ba Masoyin Ta Bane Kana Kuma Ba Mijin ta Bane.

 

Wannan Kenan Sai dai Kamar Yadda Muka Bibiyi Wannan Lamari Mun Gano Cewa Wannan Mutun da Aka Gansu Tareda Juna Dan Uwan Tane Wanda Yake a Matsayin Kamar Yayan Ta.

 

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Yadda Mukai Karoda Labarin Gaskiya Akan Masu Cewa Jaruma Maryam Abubakar Tayi Aure.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button