Masha’Allah Kalli Vedion Yadda rayuwar Jarumar Kannywood data Aure dan Kwallon kafa na Nigeria ta canza cikin Yanayi na Farin ciki tare da Mijinta.

Masha’Allah Kalli Vedion Yadda rayuwar Jarumar Kannywood data Aure dan Kwallon kafa na Nigeria ta canza cikin Yanayi na Farin ciki tare da Mijinta.

Fitacciyar Jarumar Kannywood Naja’atu Muhammad wacce akafi sani da Murjanatu yar baba wacce abokiya ce ga jaruma maryam yahaya.

Tayi aure a shekarar data gabata ta 2021 kuma ta auri dan kwallon Kafa na Nigeria watau Abdullahi shehu inda Allah ya Azurtasu da samun karuwa a zamantakewar su.

Ga vedion nan a kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button