Pi Network: Kalli Yadda Aka Yi Launching Ɗin Pi Network A Najeriya, Duk Guda 1 A Matsayin Naira Dubu Ɗari, 100,000, Wannan Shine Bidiyon.

Pi Network: Kalli Yadda Aka Yi Launching Ɗin Pi Network A Najeriya, Duk Guda 1 A Matsayin Naira Dubu Ɗari, 100,000, Wannan Shine Bidiyon.

YAN RENEC DA RAGOWAR YAN ADAWAR PI

 

Kada Ka yarda Dan Kaga anyi launching Renec Ka Raina #Pi koh Kuma kaji cewar ko bashida Inganci ne, ya kamata mugane cewar Komai yanada da lokacinsa. Zubin Kowannensu da banne.

An tsara Renec ne da irin tsohuwar fasahar kasuwar Crypto kawai hanyar shigar dashi kasuwa ne ya bambanta. Wato a kawoshi, ayi listing masu so su Siya for trading, Idan da akwai wani Abubuwa da za’a yi dashi zaizo ne anan gaba. Fafutukar su kawai shine sudai su Shiga kasuwa kamar yadda Akeyi dai a kasuwar.

 

Pi shine ya sharewa Remitano hanya har Suka Sami idea da zasuyi issuing Coin dinsu through Mobile Mining. Infact majority of you (Renec Miners) are Pi Enthusiasts, Daga pi kuka Shiga Bee network, ko kuka Shiga Eagle mining, timestope da Sauransu, sannan Renec da Core Satoshi., Gasunan dai da yawa. Kenan pi shine ya Fara haska Muku hanyar Kuyi Mining Crypto da waya koh Kuma Zakayi iya mining Cryptocurrency da wayanka. Wani small Percentage na Pi Pioneers ne sukayi mining #Renec, think about this very well.

A Yaren Mathematics kuma, Zaka iya cewa Renec Miners are subset of Pi Miners😂 Meaning, All Renec Miners are pioneers, but not all Pioneers are Renec Miners.

So, Kada a manta da wannan Gaskiyar pls..

 

Da badan Pi ba, ta yiwu Remitano basuda fasahar kawo token dinsu, koh Kuma basuda hikimar yadda zasu kawowa jama’a Renec har jama’a su Fahimci me suke nufi. Dukka wadannan abubuwane dabai kamata a manta dasu ba. Sannan mining din pi da Renec they’re totally different. There is no way you can compare the two, saidai idan Baka fahimcesu ba. A Pi Team akwai specialist a bangaren ilmi na Human computer interaction.

Wato discipline Mai zaman kansa a Computer Science da yake magana Akan yadda ake kulla kyakkyawan relationship tsakanin Mutane Da Kuma na’urar computer, wato yadda Mutane zasu iya Mu’amalantar Abubuwan da Suka shafi Computer ko kuma aka Samar da computer cikin sauki da Saukakakkiyar Fasaha. Human computer interaction Kuma Bai tsaya a iya bangaren computer science ba kawai, sashene na ilmi Daya Shiga cikin Sauran wasu Sassa na ilmi kamar sociology da Kuma Psychology, da Sauransu Dan haka at the first place ba abin mamaki bane Dan Kaga Pi da 35M+ People ciki harda kai. Saboda masu abin ne da abinsu. 35M+ family Dinnan na pi bawai da shiririta aka Samar dashi ba, da fasaha iri daban daban aka Ginashi.

 

Abu na gaba, Tin farko Fara Mining Renec Naje da niyyar Zan Bude acct Nima sainaga Ashe ma inada account dasu Remitano ni Nama manta saboda ban taba tunanin yin amfani da exchange din ba.

Hakika Renec ya fashe Kuma muna taya Yan uwa da sukayi mining dinsa murna da fatan Zasuci moriyarsa yadda ta kamata. Domin Renec yanada chances na zama babban Cryptocurrency saboda dalilai masu yawa, muhimmin shine large community da suke dashi da kuma gaskiyar da Suka wajen gudanar da project din. Yau da ace yaudara ta Shigo ciki ko son zuciya toh ta yiwu tafiyar tuntuni ta lalace.

 

Dama Shi project ne da suka kawo saboda gyaran tafiyarsu ta kasuwanci, wato Karawa Exchange dinsu popularity da Kuma yin zabarin more users. Domin kamar yadda muka sani cewa tsohuwar kasuwace Amma tanada low volume, compared to other exchanges Sannan Features dinta Basu dace da zamani ba, kamata tayi ace structure dinta ta bayyana kamar na Sauran centralized exchanges saboda Saukakawa users amfani da kayansu. Misali Kamar yadda a yanzu idan mutum ya iya amfani da Kucoin, zai iya da Binance, zai iya da Gate, zai iya Mexc, zai iya da duk Sauran Popular CEXs Dinnan dama Wanda ba popular dinba.

Sannan Kuma bugu da kari akwai benefits da Suma zasu dinga samu a jikin wannan coin Saima sunfi kowa. So bawai kawai an kawo renec bane domin Ka Samu kudi, collective Effort ne na Ku Duka, Remitano ba zasu iya ba Saida Ku, Kuma bazaku iya ba a wannan fagen sai dasu. Business akeyi. Duk wannan Yana cikin marketing strategies.

 

Sannan Babu ta Inda Pi da Renec Suka Hadu kamar yadda na fada a sama, they’re totally different, Renec Yazone da irin tsohuwar fasahar da kasuwar Crypto take akai, wato ayi listing a exchange a Fara Trading dinsa. Trading in the sense that, mutane suna siyane kawai domin holding idan lokaci yayi a siyar, bawai a Siya saboda za’ayi wani amfani da currency dinba wajen yin wata harkar kasuwanci, idan ma da wani Abu saidai anan gaba, Pi Network Kuma Zai Shiga kasuwane Da Live Usecases, Domin ko a yanzu mutane suna siyan Pi suna transactions dashi a wurare da dama. Wannan shine muhimman abinda kowanne Cryptocurrency ya kamata ya samu, ko Kuma yake fatan Samu.

Idan Ka dauki ETH zai Zame maka babban misali a cikin kasuwar, dukda cewar Utilities din Pi sunada bambance-Bambance dana Ethereum. Amma shine misalin da yafi dacewa anan.

 

Tsawon wannan shekaru da Ake building Pi bawai bacci akeyi ba, aiki akeyi tukuru wajen ganin narasarsa ta tabbata. Tareda hadin Kan dukkan Bangarori biyu, wato Pi community da Kuma Su core team.

Renec da Sauran Cryptocurrencies da suke a cikin kasuwa bambancinsu kawai shine hanyar Issuing dinsu, Renec through Mobile mining ne, Sauran Kuma Through ICOs, TGEs da Sauransu. Amma yanayin zubinsu dukka iri dayane.

 

Nayi wannan rubutune saboda Naga Renec ya shagaltar da jama’a har sun Manta Menene Pi network, har anatayi min tambayoyin izgili wai “Anyi launching Renec, pi dinku sai yaushe”😂 Da Pi da Renec Dukka ba a kaina suke ba, kawai Ina magana Akansu ne kasancewarsu Cryptocurrencies Kuma na kasance inada Passion a wannan harkar. Shikuma pi danafi magana akansa saboda wayar dakai ne kawai bawai Fafutukar nayi Kudi da Pi Nakeyi ba. Just abune Dana yarda da tsarinsa da fasaharsa da Kuma yadda Ake tafiyar dashi.

 

Amsa GA masu turomin wannan tambayar shine, Pi sai sanda kuka fita a harkarsa kuka gogeshi daga wayanku sannan za’ai launching dinsa.🤨✍️@AMINU MUSTAPHA USMAN

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button