Yadda aka kama wani yana lalata da yan mata acikin masallaci sabo da ne man duniya…

Yadda aka kama wani yana lalata da yan mata acikin masallaci sabo da ne man duniya…

Yanzu yanzu muke samun wani mumunan labarai na wasu mutane da aka kama suna lalata a bainar jama’a cikin wata kasuwa.

 

A kama wani Mutum da wata mata suna zina Turmi da Tabarya a bainan jama’a cikin kasuwa da ranar Allah a garin gusau na jihar zamfara, hukumar hisba bangaren jihar zamfara sunyi nasarar kama wasu Mutane da ake zargi da lalata turmi da tabarya.

 

Suna gab da wannan lalata ne idon jama’a ya koma kansu, Tuni hukumar kasuwae ta jihar Zamfara wada ke zamanta a gusau ta kira hukumar Hisbah ta jihar, Nan danan kuwa hukumar tayi awan gab dasi a cikin motar.

A wani labari da muke samu shine na wata mata da tasa akai wa mujinta dukan tsaya. Bayan sun sami matsala tsakanin sa da matar yasa Kaman yadda ya bayyana cikin wani gajeran Bidiyo.

 

Mutumin ya bayyana cewa: zun samu sabani tsakanin sa da uwar gidan nasa sakamakon wani dan dalilin wanda bai bayana dalilin ba, Amma sai dai yaje kawai yaji shigowar samari gidan nasa inda yace kawai sai jin saukar duka yay ta ko ina.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button